fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Burina Na Yi Ido Hudu Da Hadiza Gabon Don Na Yi Hoto Da Ita, Cewar Kayu Dan Autan Shehu

Burina Na Yi Ido Hudu Da Hadiza Gabon Don Na Yi Hoto Da Ita, Cewar Kayu Dan Autan Shehu

“Dan Allah ina so taimako ɗaya da za ku yi min akan Jarumar finafinan Hausa wato Hadiza Aliyu Gabon. Ina so ku haɗa hoto na da nata domin ina matukar so na ga na hadu da ita munyi hoto. Saboda kullum cikin maganar ta nake har da ta kai yanzu wasu zagi na suke, wasu su ce maula nake.

Shine nace bari na yi amfani da jaridar ku saboda na san insha Allah sako na zai je inda nake so”, kamar yadda matashin ya aiko da sako.

Leave a Reply

Your email address will not be published.