fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Entertainment

Trans man goes viral after sharing his pregnancy journey while transitioning (video)

Trans man goes viral after sharing his pregnancy journey while transitioning (video)

Entertainment
A trans man has gone viral after documenting his pregnancy and childbirth.   The new parent was born female but began transitioning to a man 6 years ago and now calls himself Trans King.   However, he has not done surgeries to remove his female reproductive organs and this made it possible for him to carry a child to term.   He welcomed a son and has been able to nurse his son.
Bidiyo: Anyi karin kudi kamar ruwan sama a wajen jana’izar Obi Cuba yayin da mazauna garin da yan talla ke famar tsinta suke

Bidiyo: Anyi karin kudi kamar ruwan sama a wajen jana’izar Obi Cuba yayin da mazauna garin da yan talla ke famar tsinta suke

Entertainment
Anyi jana'izar mahaifiyar socialite, Obi Cubana a garin Oba, jihar Anambra a yau 16 ga watan yuli. Kuma kamar yadda zaku gani, maza da mata da suka halarci bikin sunyi feshin takardun nairori kamar ruwan sama. Mazauna yankin da kuma masu talla sun yi ta tsintar kudin gwargwadon hali. Kalli bidiyon a kasa:
Eid-el-Fitr: Lawan felicitates with Muslim Ummah at Sallah

Eid-el-Fitr: Lawan felicitates with Muslim Ummah at Sallah

Entertainment
The President of the Senate, Ahmad Lawan, extends his sincerest heartfelt congratulations to his fellow Muslim members in Nigeria on the completion of this year’s Ramadan fast. “Every true Muslim feels joy at participating in the Ramadan fast, which is a key obligation in Islam. May Almighty Allah, therefore, reward us for the spiritual voyage and grant our earnest wishes for ourselves, our families, and our dear country. “Because of the current security and economic challenges, our country Nigeria needs the prayers of every patriot now more than ever before to achieve the peace, unity, and progress that were the dreams of the founding fathers. “I assure us that the Government, including the National Assembly, will not waver in its determination to provide robust security in the c...
Ku daina jin tsoron Harsashi>>Ministan Tsaro ya gayawa Sojojin Najeriya

Ku daina jin tsoron Harsashi>>Ministan Tsaro ya gayawa Sojojin Najeriya

Entertainment, Tsaro
Ministan Tsaro, Bashir Salihi Magashi, ya bayyanawa Sojojin Najeriya cewa, su daina jin tsoron Harsashi.   Ya bayyana hakane a yayin da ya kaiwa Sojojin ziyarar karfafa gwiwa a Maiduguri.   Yace aikinsu shine su kare kasa, kuma si daina jin tsoron harsashi saboda idan shine zai kashesu, koda suna gida zai samesu, idan kuma ba ta hanyar harbin bindigane zasu mutu ba, to bazai samesu ba. “You should not be afraid of the bullet because it can even meet you in the house if it means you dying by it.   “But if you are not meant to die by the bullet, it will never kill you even at the heart of a war.”
El-Rufai’s Wife Visits Her Farm, Says Husband Won’t Pay Ransom If She Is Abducted

El-Rufai’s Wife Visits Her Farm, Says Husband Won’t Pay Ransom If She Is Abducted

Entertainment
Governor Nasir El-Rufai Kaduna State has cautioned his wife Hadiza El-Rufai that he wouldn't pay a penny to kidnappers if she gets abducted. She made this wrote this on her Twitter handle as she visited her farm; She wrote: “At my farm today. Anyone thinking of * me should not bother. The man has already warned me that he will not pay any **” Although the Kaduna first lady did not use the words ‘kidnapping’ and ‘ransom’’ users can easily understand the context of her post.
Ku biya harajin ku idan kuna son Abuja ta koma kamar Dubai>>Hukumar Haraji ta Abuja

Ku biya harajin ku idan kuna son Abuja ta koma kamar Dubai>>Hukumar Haraji ta Abuja

Entertainment
Hukumar Kula da Haraji ta Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT-IRS) ta bukaci duk mazauna garin da su dinga biyan kudin harajin su a cikin lokaci, tana mai cewa hakan ita ce kadai hanyar da za ta iya mayar da garin kamar Dubai Singapore A lokacin da yake zantawa da manema labarai a Abuja a ranar Lahadi, Shugaban Hukumar, Abdullahi Attah yace Abuja babban gari ne mai dajara, ya kara da cewa ta hanyar biyan haraji ne kaidai zai sa garin ya shiga jerin manyan birane duniya kamar Singapore da Dubai. Dubai dai na daya daga cikin manyan garuruwan da ake yawon bude ido a fadin duniya.