Sunday, July 21
Shadow

Gaban mace

Amfanin zuma a gaban mace

Amfanin Zuma, Gaban mace
Amfanin zuma a gaban mace yana da yawa, kuma yana iya taimakawa wajen lafiya da kuma kula da kyawun fata. Ga wasu daga cikin amfaninsa: Kare kuraje da kumburi: Zuma tana da sinadarai na anti-bacterial da anti-inflammatory, wanda ke taimakawa wajen magance kuraje da kumburi a gaban mace. Taushi da laushi: Zuma tana da moisture mai yawa wanda ke taimakawa wajen sanyawa gaban mace ya kasance da taushi da yayi haske. Kariya daga Infections: Zuma na taimakawa wajen magance cututtuka irin su fungal infections saboda tana da sinadarai na anti-fungal. A wani bincike da aka yi, an gano hada zuma da yegot wanda bashi da sugar ana shafawa a gaban mace da turawa a cikin farjin yana maganin ciwon sanyi ko infectio. Sakewa da gyaran fata: Sinadaran antioxidants da ke cikin zuma suna ta...

Amfanin man ridi a gaban mace

Gaban mace
Ridi na da amfani da yawa musamman ga mata. A wannan rubutu, zamu yi magana akan amfanin ridi a gaban mace: Ana hada man ridi da ruwan dumi dan magance matsalar infection da mata ke fama dasu a gabansu. Watau kaikayin gaba, wari, ko fitar ruwa me kala daban-daban. Hakanan Ridi musamman bakin Ridi yana da amfani musamman ga mata wanda suka manyanta suka daina haihuwa, yana taimakawa sosai wajan kula da lafiyar jikinsu. Ridi yana taimakawa sosai ga mata masu fama da bushewar gabansu. Yawanci ana amfani da man ridinne wajan magance wannan matsala. Hakanan idan mace ta yi bari, ko aka zubar da ciki, ko ta yi haihuwar bakwaini, ana fuskantar matsaloli irinsu zazzabi,rikicewar jinin al'ada, zubar da jini da sauransu, Ridi yana naganin wannan matsala. Akan yi hodar ridi a rika a...

Maganin farin ruwa mai karni

Gaban mace
Ruwan dake fita daga gaban mace ba matsala bane, kuma ba zaki iya dakatar dashi ba domin haka jikinki yake, Haka Allah ya halicceshi. Fitar ruwan na faruwa ne dan wanke al'aurarki da kasancewarta cikin koshin lafiya. Saidai yakan iya zama alamar cuta idan ya zama ruwan yana: Saki jin kaikai. Yana da wari ko karni kamar na kifi. Yayi kalar toka ba mai duhu ba ko ace kalar mugunya. Yana fita da gudaji-gudaji. Yana sa ki ji zafi yayin fitsari Ya canja kala zuwa green ko ruwan ganye. Dalilin da yasa kike ganin farin ruwa me karni a gabanki. Likitoci basu kai ga sanin duka abubuwan dake kawo irin wannan ruwa me karni da yauki a gaban mace ba ko ace infectio ba, amma akwai abubuwan da ke taimakawa wajan kamuwa da infection da aka fi sani kamar haka: Yin Jima'i b...

Kalolin ruwan gaban mace

Gaban mace
Kin taba tunanin ko kalolin ruwan dake fita daga gaban mace guda nawane? A wannan rubutun,mun kawo muku cikakken bayani kan yawan kalolin ruwan dake fita daga gaban mace da kuma ma'anar kowanne. Ga su kamar haka: Ruwan dake fita a gaban mace abune da yawancin mata sun saba dashi, kuma yana fitane dan wanke da tsaftace gaban macen daga lokaci zuwa lokaci. Ba abune na tashin hankali ba amma ya kamata a lura da canje-canje a kalolin ruwan da kuma yanayin jiki wanda ka iya sanyawa a gane shigar cuta. Fitar Farin Ruwa: Farin ruwa wanda wani lokacin yakan iya zama me yauki ko me ruwa-ruwa a gaban mace bashi da matsala. Wani lokacin ma zaki ga ya bata miki wando, a wani lokacin ida kina jin sha'awa zaki iya jin wannan ruwa wanda yana zuwane dan saukaka yin jima'i. Hakanan ku...

Fitar farin ruwa mai kauri

Gaban mace
Idan a lokacin jinin hailarki ne farin ruwa mai kauri ke fita daga gabanki, to babu matsala. Amma idan ba lokacin haila bane, zai iya zama matsalar rashin lafiya. Fitar ruwa a gaban mace alamace ta lafiyar gaban watau farji. Yawanci duk farin ruwan da zaki ga yana fita daga gabanki a lokacin jinin al'ada ba alama bace dake nuna akwai matsala ba, hakan na nuna al'aurarki ko gabanki bashi da matsala. Amfanin wannan ruwa dake fitowa daga gabanki yana taimakawa fatocin dake cikin gabanki wajan yin laushi sosai a lokacin jinin al'ada da kuma lokacin da kike dauke da ciki. Hakanan wannan ruwan yana fitar da duk wani datti dake gabanki kuma yana sa gabanki yayi laushi. Saidai a wasu lokutan, farin ruwa me kauri na iya zama alamar rashi lafiya. Masana kiwon lafiya sun ce a y...

Kalar ruwan infection

Gaban mace
Ruwan infection dake fitowa daga gaban mata yana da kaloli da yawa. Wanda ba na infection ba, fari ne me yauki. Amman ruwan infection, yakan iya zama da kalar Green ko a ce ruwan kore ko kalar ganye. Fitowar ruwa kalar ganye,ko ace green ko ace kore, yana iya zama alamar cutar sanyi wadda akan dauka lokacin jima'i ko a bandaki mara tsafta. Hakanan irin wannan ruwa kan iya zama matsalar cutar yoyon fitsari. Sai kalar Grey/Gray ko ace kalar ruwan toka ba me duhu ba. Idan kika ga ruwa me kalar Grey/Gray ko kalar ruwan toka ba me duhu ba a gabanki to alamar cutace, musamman idan ya zamana kina jin zafi lokacin da kike fitsari. Yawanci antibiotic suna maganin irin wannan matsalan, amma idan ya tsananta a tuntubi likita. Ruwa me kalar ja ko kalar Yellow, ruwan dorawa, ko...

Yaya kalar ruwan ni’ima yake

Gaban mace
Ruwan ni'ima yana zuwane a yayin da sha'awar mace ta motsa. Kuma yana zuwane dan ya sa a ji dadin jima'i, shi namiji ya ji dadin yin jima'in hakanan itama macen ta gamsu. Ruwa ne fari kuma me yauki. Kuma yana saurin bushewa ko bacewa. Shi wannan ruwa yana taimakawa wajan wanke gaban mace da kuma sawa yayi santsi, watau idan namiji zai yi jima'i da ita, wannan ruwa zai sa mazakutarsa ta shiga cikin farjin macen cikin sauki da jin dadi ba tare da amfani da yawu ko wani mai ba. Macen da bata da irin wannan ruwa, ko kuma babu shi isashshe, shi yasa ake amfani da abinda ake cewa Lubricant, wanda mai ne dake sa mazakuta ta shiga farji ba tare da matsala ba ko jin zafi, akwai wanda ake sayarwa a shaguna, amma ana amfani da man zaitun ko man kwakwa duk sun iya yin wannan aiki. ...