fbpx
Friday, March 31
Shadow

Hutudole Kannywood

Hadiza Gabon mutuniyar Kirki, yanzu muke samun labarin Hadiza Gabon ta bawa Safara’u gudummawar Naira Dubu Dari Biyar 500,000 domin ta Kara akan Kudin datake hadawa na shirin fara Sana’a

Hadiza Gabon mutuniyar Kirki, yanzu muke samun labarin Hadiza Gabon ta bawa Safara’u gudummawar Naira Dubu Dari Biyar 500,000 domin ta Kara akan Kudin datake hadawa na shirin fara Sana’a

Hutudole Kannywood
Hadiza Gabon mutuniyar Kirki, yanzu muke samun labarin Hadiza Gabon ta bawa Safara'u gudummawar Naira Dubu Dari Biyar 500,000 domin ta Kara akan Kudin datake hadawa na shirin fara Sana'a. Sannan tana hadata da sauran mutanen datake Ganin zasu iya bawa Safara'u tasu gudummawar ta kudi domin fara Sana'a gadan gadan. Tabbas Hadiza Gabon ta kyauta. Daga Kabiru Ado Muhd
Daga Naìra ɗaya Zuwa Naira Miliyan 20 zan iya bayarwa matsayin sadakin Hadiza Gabon idan ta Amince dani ~ Cewar Matashi Abba Gibirima Al-dabaiba

Daga Naìra ɗaya Zuwa Naira Miliyan 20 zan iya bayarwa matsayin sadakin Hadiza Gabon idan ta Amince dani ~ Cewar Matashi Abba Gibirima Al-dabaiba

Hutudole Kannywood
Daga Naìra ɗaya Zuwa Naira Miliyan 20 zan iya bayarwa matsayin sadakin Hadiza Gabon idan ta Amince dani ~ Cewar Matashi Abba Gibirima Al-dabaiba. Wani matashi mai sana' ar Chanjin kuɗi a kasar Libya mai Suna Abba Gibirima Al-dabaiba ya Bayyana jarumar Kannywood Hadiza Gabon a matsayin Wacce Sonta ya masa katutu a zuciya Kuma zai iya kashe Milyan 20 don ganin ta zama Matarsa.. Mé zakú cé kan wannan matashi ?
Karɓuwa ga jama’a: Ba yi na ba ne>>Baba Ɗan Audu

Karɓuwa ga jama’a: Ba yi na ba ne>>Baba Ɗan Audu

Hutudole Kannywood
SHAHARARREN jarumin barkwanci a Kannywood, Rabi’u Muhammad Rikadawa, wanda aka fi sani da Dila a da, a yanzu kuma Baba Ɗan Audu, ana iya cewa babu jarumin da sunan sa ke yawo ta ko ina kamar sa a cikin wannan shekarar ta 2022. Wannan dalilin ne ya sa mujallar Fim ta nemi jarumin ta tattauna da shi a kan rol ɗin da ya ke takawa na Baba Ɗan Audu a cikin shirin ‘Labari Na’, da yadda ya ke kallon kan sa a yanzu idan ya waiwaya baya. Ga yadda tattaunawar ta kasance: FIM: Za mu iya cewa a wannan shekarar kai ne jarumin da jama’a su ka fi magana a kan sa saboda matakin da ka ke takawa na Baba Ɗan Audu a cikin shirin ‘Labari Na’. Me za ka ce game da haka? RIKADAWA: To, alhamdu lillahi. Ka san kullum mutum kai dai yi ka ke yi, kuma jama’a su ke maganar, kai ba ka ma san za a yi maganar ba....
Jarumar ‘Kwana Casa’in’ Ikilima Yusuf Ta Yi Bikin Cika Shekara 26 A Duniya

Jarumar ‘Kwana Casa’in’ Ikilima Yusuf Ta Yi Bikin Cika Shekara 26 A Duniya

Hutudole Kannywood
Daga Mukhtar Yakubu Jaruma a cikin shirin ‘Kwana Casa’in’ na gidan talbijin na Arewa24, Ikilima Yusuf, ta shirya taro na musamman domin cikar ta shekara 26 a duniya. A ranar Asabar da ta gabata aka yi walimar a Kano, kuma masoya da ‘yan’uwa da abokan arziki da dama sun halarta, irin su Rashida Adamu Abdullahi da Safiya Adam. Bayan cikin abinci da abin sha na musamman, an kuma yi rawa an cashe har zuwa dare, inda kuma aka rufe taron da yin jawabin godiya ga mahalarta. A jawabin ta na godiya, Ikilima ta ce, “Na yi farin ciki sosai da masoya na da kuma halarci wannan waje. Lallai kun nuna mini ƙauna kuma kun nuna kuna so na, don haka ina godiya sosai. “Kuma ina ƙara godiya ta musamman ga babbar yaya ta, shugabar ƙungiyar ‘yan fim mata ta AKAFA, wato Ambasada Rashida Ada...