Gajerun kalaman yabon budurwa
Ga gajerun Kalaman Yabo ga Budurwa kamar haka:
Kin hadu.
Kin yi kyau.
Murmushinki na burgeni.
Kayannan sun zauna a jikinki daidai.
Kece fitila ta.
Kece Madubina.
Duk randa na kalleki gaba dayan ranar farin ciki nake kasancewa dashi.
Zan zo daukar darasin Murmushi saboda ban taba ganin irin murmushinki ba.
Allah ya miki ni'imomi da yawa, amma wacce ta fi burgeni shine iya kalamanki.
Kin kasance maganin damuwata.
Duk sanda raina ya baci, muryarki na kwaranye damuwata.
Rayuwarki abar koyi ce ga mata da yawa dan kina da dabi'u masu kyau da suka dace da addini.
Kece Filitar Rushina.
Kece me sani dariya.
Kece Ice cream dina.
Inna ganki da safe ba sai na karya ba.
Fuskarki ko ba mai tana sheki.
Idan ta nine ba sai kin yi kwalliya ba dan a haka...