Hotuna: Kalli yanda Ali Jita da iyalansa suka haskaka
Tauraron Fina-finan Hausa, Ali Isa Jita kenan a wadannan hotunan inda yake tare da iyalansa a wadannan hotunan da suka haskaka.
Ya saka hotunan a shafinsa na sada zumunta inda masiyansa da yawa suka yaba.