fbpx
Monday, December 5
Shadow

Nishaɗi

Allah yayi wa Jarumin Barkwanci(comedy) SA’ADU ADO GANO(ƁAWO) rasuwa, kuma tuni anyi janaizarsa kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar

Allah yayi wa Jarumin Barkwanci(comedy) SA’ADU ADO GANO(ƁAWO) rasuwa, kuma tuni anyi janaizarsa kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar

Nishaɗi
INNALILLAHI WA'INNA ILAHIRRAJU'UN Allah yayi wa Jarumin Barkwanci(comedy) SA'ADU ADO GANO(ƁAWO) rasuwa, kuma tuni anyi janaizarsa kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar. Muna Addu'ar Allah Ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani. 🙏🙏 R.I.J.F 😭 😭 😭 😭
AN SACE WA BABALLE HAYATU WAYA A TARON APC A JOS

AN SACE WA BABALLE HAYATU WAYA A TARON APC A JOS

Nishaɗi
Jiya TALATA 15/11/2022 Acikin Garin Jos Babban Birnin Jihar Plateau, A Filin Wasan Kwallon Kafa Na Rampam Stadium inda Jam'iyar APC ta gudanar Da Taron Kaddamar da Taron Gangamin Fara Yakin Neman Zabe, Inda Shikuma Babban Jarimin Was an Hausa na Kannywood ABUBAKAR BABALLE HAYATU Ya hadu da Iftila'i Inda wasu bata Bari sukai awun gaba da Wayar Salulansa da kuma asusun tafi da gidanka (Wallet). Jarimin yayi Allah wadai da abinda yafaru. Allah ya kyauta yakare nagaba. Allah yashirya al-ummarmu da dukkan gurbatattun kasa. Allah kaimana zabin alkairi kabamu shuwagabanni na gari, AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM. Daga Zakari Yakubu Jos. Zinariya.
Hotuna da Bidiyo: Duk da gargadin da shugaba Buhari yayi kan Sharholiya, ‘yan Najeriya sunki ji, kalli yanda suka ci gaba da yin Sharholiya

Hotuna da Bidiyo: Duk da gargadin da shugaba Buhari yayi kan Sharholiya, ‘yan Najeriya sunki ji, kalli yanda suka ci gaba da yin Sharholiya

Nishaɗi
A hirar da gidan talabijin din Tambarin Hausa ta yi da shugaban kasa, Muhammadu Buhari da Hausa, shugaban ya zargi 'yan Najariya da yin sharholiya inda yace basu cika maida hankali wajan abubuwan da suka dace ba.   Wannan kalma ta sharholiya da shugaban yayi amfani da ita ta dauki hankulan 'yan Najariya da dama inda maimakon a daina Sharholiyar, sai ma ci gaba aka yi.   A binciken da shafin hutudole.com yayi, ya gano cewa an buda shafuka da Groups na sharholiya a facebook kusan 40, wanda yafi shahara a cikinsu shine Sharholiyar AGM wanda ke da mabiya dubu 18.   Hakanan a shafin Twitter,  akwai shafukan sharholiya da hutudole.com ya binciko an bude guda 7.   A shafin Tiktok ma an samu 'yan Sharholiya da yawa kamar yanda zaku gani a bidiyon kasa. ...