fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Politics

Jihar Jigawa tace ta rabawa mata masu ciki Biliyan 192.96 cikin watanni 7

Jihar Jigawa tace ta rabawa mata masu ciki Biliyan 192.96 cikin watanni 7

Politics, Siyasa, Uncategorized
  Gwamnatin jihar Jigawa tace ta rabawa mata masu ciki da kuma masu shayarwa har Naira Biliyan 192.96 a cikin watanni  7 da suka gabata.   Sakataren hukumar gyare-gyare na jihar, Ibrahim Rabakaya ne ya bayyana haka a wajan wani taro da aka yi a jihar Kano.   Raba kaya yace mata 5,740 ne suka amfana da tallafin inda yace sun aikawa kowace daga cikin matan Naira 32,000 da kuma 4,000 duk wata tsakanin watannin November na shekarar 2021 zuwa June na shekarar 2022.   Kamfanin dillancin labaran Najariya, NAN ya bayyana cewa, wadannan kudade an bayar dasu ne dan inganta rayuwar yaran da ake shayarwa da kuma ta iyayensu.
Membobin APC kadai zan marawa baya a zaben 2023 banda wa’yanda suka maka mu a kotu , cewar shugaba Buhari

Membobin APC kadai zan marawa baya a zaben 2023 banda wa’yanda suka maka mu a kotu , cewar shugaba Buhari

Breaking News, Politics, Uncategorized
Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya bayyana cewa membobin jam'iyyarsa ta APC kadai zai marawa baya a zaben shekarar 2023. Hadimin shugaban kasa Garba Shehu ne ya bayyana hakan a ranar laraba, inda yace har yanzu Buhari jigon jam'iyyar APC ne kuma zai tsayawa 'yan takarar dake jam'iyyar suyi nasara. Sai dai fa ba zai taba tsayawa wa'yanda basa jam'iyyar ba da kuma wa'yanda suka sauya sheka dama masu maka su a kotu bakidaya. Amma yace yana maraba da duk wata jam'iyyar dake shirin mara masu baya sai dai su kam babu wanda zasu marawa baya face dan jam'iyyarsu. A karshe shugaban kasar ya kara da cewa bada wata jam'iyyar adawa yake wannan maganar ba ra'ayinsa ne kawai ya fadi.
Yanzu Yanzu aka harbi tsohon firaym ministan kasar Japan ya mutu

Yanzu Yanzu aka harbi tsohon firaym ministan kasar Japan ya mutu

Politics
Tsohon firaym ministan kasar Japan, Shinzo ya mutu yau ranar juma'a sakamakon harbinsa da akayi da bindiga. Shinzo Abe ya mutu ne yana dan shekara 57 a asibiti bayan an harbe shi a farfajiyar kamfe. Kuma firaym ministan kasar na yanzu Fumio Kishida ya bayyana bacin ransa akan wanda shi yana Tokyo a yau din. Inda ya kara da cewa yana fatan Shinzo Abe zai rayu amma gashi yanzu ya mutu.
Yanzu-Yanzu:Shugaba Buhari zai shilla zuwa kasar Senegal, yace hare-haren ‘yan Bindiga ba zai hanashi zuwa kasashen waje ba

Yanzu-Yanzu:Shugaba Buhari zai shilla zuwa kasar Senegal, yace hare-haren ‘yan Bindiga ba zai hanashi zuwa kasashen waje ba

Politics
Kakakin shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana cewa, shugaba Buhari zai kai ziyara birnin Dakar na kasar Senegal.   Yace hare-haren 'yan Bindiga ba zai hanashi tafiye-tafiyen sa zuwa kasashen waje ba.   Wannan martanine ga masu sukar shugaban kasar cewa duk da an kai hare-haren ta'addanci a kasar, ciki hadda wanda aka kaiwa tawagar motocinsa, bai fasa tafiye-tafiyen sa zuwa kasashen waje ba.   Adesina yace ana taron shuwagabannin kasashen Duniya a Senegal kuma shugaba Buhari ya kamata yace, ayyukan 'yan ta'adda ba zai hanashi tafiye-tafiyen sa ba.
EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Rivers, Rochas Okorocha

EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Rivers, Rochas Okorocha

Politics, Siyasa, Uncategorized
Hukumar EFCC ta kama tsohon gwamnan Imo Rochas Okorocha, kuma ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC. EFCC ta tafi da Rochas daga gidansa da ke unguwar Maitama a Abuja da yammacin Talata. Jami’an EFCC da ƴan sanda sun yi dirar mikiya tare da mamaye gidan tsohon gwamnan, inda rahotanni suka ce an yi harbi a ƙoƙarin kama shi. Hukumar EFCC ta ce matakin ya biyo bayan ƙin amsa gayyatar da tsohon gwamnan ya yi bayan tsallake belin da ya samu a farko. A ranar 24 ga watan Junairun shekarar 2022 ne EFCC ta shigar da kara a gaban kotu tana tuhumar Okorocha da laifuka 17 da suka hada da karkatar da kudaden al’umma da kadarori da suka kai naira biliyan 2.9. Hukumar ta ce yunƙurin gurfanar da Sanata Okorocha sau biyu ya ci tura sakamakon ƙin amsa gayyatar da aka yi ma shi.
Kuma Dai:Shima Sabon Akanta Janar da Buhari ya na nada EFCC na bincikenshi kan satar kudin Talakawaku

Kuma Dai:Shima Sabon Akanta Janar da Buhari ya na nada EFCC na bincikenshi kan satar kudin Talakawaku

Politics, Siyasa
Rahotanni sun nuna cewa, shima sabon akanta janar da shugaba Buhari ya nada dan maye Ahmad Idris da ake zargi da satar Biliyan sama da 80 na da kashi a gindi.   Ana zargin an yi wadaka da wasu kudade ne a karkashin kulawarsa.   Shima dai tsohon akanta janar na kasa, wanda ke rike da mukamin kamin a nada Ahmad Idris a shekarar 2015, Mr. Jonah Otunla ya dawo da Biliyan 6.3 da ya sata. https://twitter.com/OvieNews/status/1528728595065098241?t=Px2tnijy7kZR0pjEw-cudQ&s=19 EFCC is still investigating the newly appointed acting Accountant General of the Federation, Anamekwe Nwabuoku, over misappropriated funds under his watch. Meanwhile the Accountant General of the Federation before Ahmed Idris in 2015, Mr Jonah Otunla has returned N6.3bn loot.
PSG tayi kewar Mbappe yayin data tasha kashi daci daya a hannun kungiyar Nice

PSG tayi kewar Mbappe yayin data tasha kashi daci daya a hannun kungiyar Nice

Politics, Uncategorized, Wasanni
Paris Saint Germain tasha kashi daci daya mai ban haushi a hannun kuniyar Nice, wacce ta kasance ta biyu a saman teburin gasar Ligue. Duk da haka dai kungiyar PSG ce a saman teburin gasar inda take jagoranci da maki 13. Kuma ta buga ta buga wasan ne ba tari tauraronta Mbappe ba saboda an dakatar da shi daga buga wasan gida, inda Messi da Mbappe suka kasa ci mata kwallaye a wasan.    
IBB Congratulates Soludo

IBB Congratulates Soludo

Politics
CONGRATULATIONS, PROFESSOR SOLUDO. The contest was keen, the campaigns were tense and tough, the outcome has proven once again that if anyone desires gold, he must dig deeper into the mould. After all the tempers and palpable fear of a violent election, I am excited that Anambra people disappointed all bookmakers by making sure that the election turned out free, fair and credible. What is most gratifying for me is that the deserved winner Professor Charles Soludo has extended his hand of fellowship to his fellow contestants to create the right atmosphere for a robust leadership engagement for Anambra state. That is the way to go in contemporary leadership contestation in a democracy to champion inclusive leadership that caters for all. The "battle" and contestations are over, this i...
Nigerians Cry Out Over High Cost Of Cooking Gas: My Family Now Cooks Once A Day, Breadwinner Reveals

Nigerians Cry Out Over High Cost Of Cooking Gas: My Family Now Cooks Once A Day, Breadwinner Reveals

Politics
Cookin gas is becoming more expensive and Nigerians are expressing their unsatisfactory about this issue. This led to My Family Now Cooks Once A Day, Breadwinner Reveals. Many Households Turn To Charcoal, Kerosene Stoves. Some said It Has Never Been This Bad In Nigeria’ Some Nigerians interviewed by The Guardian newspaper have this to say about the increase of cooking gas.   In Kebbi State, a National Youth Service Corps (NYSC) member serving in Jega, Francis Oluwayomi, said the product has become a luxury in the area. “Here, it is 700 per kilogramme (kg) and the marketers are threatening that that the prices would still go up. In the past, I used to fill the gas up, but now, I just go there and tell them to sell N3,000 worth of gas, because I can’t kill mysel...
PDP Convention: Uche Secondus heads for supreme court

PDP Convention: Uche Secondus heads for supreme court

Politics
Reacting to the ruling of court of appeal that gave a nod for PDP national convention to go on, Uche Secondus said he didn't agree with the ruling but respects it.   He therefore said that he is heading for supreme court to fight against impunity, and that the case is not about him but to protect the sanctity of the party's constitution.   In a statement via his media aide, Ike Abonyi, secondus said,  “I have just been briefed on the ruling of the Court of Appeal, Port Harcourt dismissing my motion to halt the National Convention of the party. I respect the position of the court even though I disagree totally with it. “Even as the substantive case is still pending at the Court of Appeal, I have instructed my lawyers to study the ruling with a view to appealing i...