Sunday, July 21
Shadow

Sirrin Mallaka

Mallakar miji har abada

Sirrin Mallaka
Mallakar miji har abada yana nufin cikakkiyar soyayya, aminci, da sadaukarwa tsakanin ma'aurata. Wannan ya hada da: Aminci da yarda: Ma'aurata su aminta da juna, su yarda da juna a kowane hali. Wannan yarda tana sa soyayya ta kara shauki. Sadaukarwa: Sadaukarwa tana da matukar muhimmanci wajen mallakar miji har abada. Kowanne daga cikin ma'aurata zai nuna sadaukarwa wajen kula da juna da kuma kyautata wa juna. Hadin kai: Ma'aurata su kasance masu hadin kai a dukkan al'amuran rayuwa, ciki har da shawo kan matsaloli tare. Fahimta: Fahimtar juna yana taimaka wajen kaucewa sabani da kuma samun zaman lafiya a gida. Girmamawa: Girmama juna yana tabbatar da cewa kowanne daga cikin ma'aurata yana ganin kimar dayan. Kula da juna: Kula da juna, musamman a lokacin rashin lafiy...

Addu ar mallakar miji cikin sauki

Sirrin Mallaka
Mallakar miji cikin sauki yana da alaka da kwarewar zaman aure, hakuri, da kuma juriya. Ga wasu shawarwari masu amfani: Girmama Juna: Kula da martabar miji da kuma nuna masa girma yana da muhimmanci. Yi kokarin fahimtar ra’ayinsa da kuma nuna masa cewa kina darajashi. Sadarwa: A kullum, sadarwa mai kyau tana taimakawa wajen warware matsaloli cikin sauki. Ka tabbatar kuna magana game da abubuwan da suka shafe ku duka cikin sauki da gaskiya. Soyayya da Kulawa: Nuna soyayya ta hanyoyi daban-daban, kamar yin kyauta ko aikata abubuwan da suka dace da shi, yana taimakawa wajen bunkasa dangantakarku. Hakuri da Juriya: Kowanne aure yana da kalubale. Kasance mai hakuri da kuma juriya wajen fuskantar kalubalen da ke tunkaro ku. Karfafawa da goyon baya: Ki kasance a shirye don ba...

Sirrin mallakar miji

Sirrin Mallaka
Mallakar Miji abune da matan aure da yawa ke nema. A wannan rubutu zamu bayyana muku yanda zaki mallaki mijinki sai yanda kika juyashi. Abu na farko da zaki yi ki mallaki mijinki shine kyautatawa. Kyautatawa na da matukar muhimmanci, muna maganar kyautatawa ta fannoni da yawa, wajan bashi abinci, magana,mu'amalar aure da sauransu. Ki Kyautawa mijinki idan ya kawo muku abinci: Kada ki gaji, a duk sanda mijinki ya kawo abinci ki mai godiya, kamar wannan abinci shine na farko da ya taba kawo muku, wannan zai saka mishi kara sonki da kara kaimi wajan ciyar daku,kuma zai kara masa soyayyarki. Ki kyautatawa mijinki a yayin da ya zo fita da lokacin dawowa: Idan mijinki yazo fita ki rika masa addu'a, ki masa addu'ar ya jiki "Mijina Allah ya bada sa'a", "Allah ya dawo mana da kai ...

Sirrin mallaka na gishiri

Sirrin Mallaka
Gishiri na da tasiri sosai abubuwan rayuwar al'umma daban-daban, kama daga abinci, da kuma yanayin rayuwa na yau da kullun. Ana amfani da Gishiri wajan hada sirrin Mallaka, Saidai a yayin da wasu wannan sirri na musu aiki, wasu baya musu aiki. Amma abin tambaya anan shine, menene ingancin sirrin mallaka na gishiri? Masu iya magana sun ce,tsafi gaskiyar maishi, ga wasu, wannan sirri zai yi amfani kamr yanda muka bayyana a sama, ga wasu kuma ba zai yi amfani ba, ya danganta ga karfin imanin mutum akan aikin wannan abu. Babbar Hanyar Mallaka kamar yanda muka bayyana a baya shine ta hanyar kyautatawa a bangaren ma'amala, kyauta,da kuma kalamai masu dadi.

Mallaka da tumfafiya

Mallaka, Sirrin Mallaka
Wa kike so ko kake ka mallaka, Budurwace, Saurayine? Akwai hanyoyin Mallaka da Tumfafiya da ake amfani dasu. Saidai ba kowa ya sansu ba kuma ba kowane yakewa aiki ba sai wanda yayi dace. Amma menene ingancin Amfani da Tumfafiya wajan mallkar wani? Maganar gaskiya itace wannan hanya bata da inganci,zai iya zama sihiri ne ko surkulle wanda zai iya yin aiki, zai kuma iya zama bai yi aiki ba. Ana mallaka ne ta hanyar kyautatawa da mu'amala me kyau. Koma wanene kike so ko kake ka mallaka, babbar hanyar da za'a bi shine kyautatawa. Muna maganar Kyautatawa ta bangaren Kyauta, kalamai, da mu'amala. Misali Idan Mijine: Ki rika kyautata masa ta hanyar tsaftace kanki farko, ya zamana bakinki baya wari, jikinki baya wari, kayan jikinki tsaf-tsaf masu kama jiki da fiddo surar j...