fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Siyasa

Bidiyo: Yanda aka kama wasu hausa a Saudiyya suna lambon ciwon karya dan a Basu sadaka

Bidiyo: Yanda aka kama wasu hausa a Saudiyya suna lambon ciwon karya dan a Basu sadaka

Siyasa, Uncategorized
Wannan bidiyon ya watsu sosai a shafukan sasa zumunta dake cike da abin takaici kuma ya dauki hankulan mutane sosai inda jama'a da yawa suka yi Allah wadai dashi. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Bidiyon ya nuna wata yarinyane da aka nade mata hannaye kamar bata da lafiya inda suke neman bara. Wani bawan Allah ya zo inda ya tayar da ita ya warware kata hannayen nata. Daga can baya an ji wata tana mata magana da Hausa inda tace mata idan kika yadda ya warwarw miki hannu... Kalli bidiyon a kasa: (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa: A shafin twitter zaku same mu a @hutudole A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa Danna nan dan sanin yanda zaku...
Kayatattun Hotuna: Sadiq Sani Sadiq Yaje kallon fim din MatiAZazzu da iyalanshi

Kayatattun Hotuna: Sadiq Sani Sadiq Yaje kallon fim din MatiAZazzu da iyalanshi

Siyasa, Uncategorized
Tauraron fina-finan Hausa wanda ya fito a shirin fim din Mati A Zazzau, Sadiq Sani Sadiq kenan a wadannan hotunan tare da iyalanshi da Rahama Sadau da Umar Gombe a yayin da ya je kallon fim din. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa: A shafin twitter zaku same mu a @hutudole A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole
Ndume ya roki Buhari ya kawo karshen rikicin Boko Haram

Ndume ya roki Buhari ya kawo karshen rikicin Boko Haram

Siyasa, Uncategorized
Shugaban kwamitin sojan kasa a Majalisar dattijai a Najeriya, Sanata Ali Ndume ya nanata bukatar a gudanar da bincike kan harin da aka kai Auno wanda ya yi sanadin mutuwar kimanin mutum 30. Ya ce bala'in da rikicin Boko Haram ya jefa al'ummar arewa maso gabashin kasar musamman ma jihar Borno, ya isa haka nan inda ya yi kira ga gwamnati ta dauki matakin kawo karshensa. Harin na Auno wanda aka kai a daren Lahadi na daga cikin hare-haren 'yan ta-da-kayar-baya mafi muni a baya-bayan nan. Mayakan sun kai harin ne da yayin da matafiyan ke barci cikin motocinsu bayan jami'an tsaro sun hana shiga birnin Maiduguri daga misalin karfe biyar na yammaci. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Tun da farko tsohon gwamnan jihar Borno Sanata Kashim Shettima ne ya fara ...