fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Sports

Rundunar sojin sama ta kashe shugaban ‘yan bindiga na jihar Kaduna, Alhaji Shanono da tawagarsa

Rundunar sojin sama ta kashe shugaban ‘yan bindiga na jihar Kaduna, Alhaji Shanono da tawagarsa

Breaking News, Sports
Rundunar sojin sama ta bayyana cewa ta kashe shugaban 'yan bindiga na jihar Kaduna, Alhaji Shanono tare da wasu mayakansa guda 18. Mai magana da yawun hukumar Edward Gabkwet ne ya bayyana hakan a ranar laraba, inda yace shugaban su Oladayo Amao ya jinjina masu kan namijin kokarin da suka yi. Inda kuma yace sun ceto wasu musatanen da sukayi garkuwa dasu wanda suka kusan kai 26 bayan sun hallaka 'yan ta'addan. Yayin da kuma suka lalatawa 'yan ta'addan bindugunsu kusan guda 30 da kuma babura gida 20.
Kungiyar Fulani ta Tinubu tayi Allah wadai da kashe al’ummar Najeriya da ‘yan bindiga keyi

Kungiyar Fulani ta Tinubu tayi Allah wadai da kashe al’ummar Najeriya da ‘yan bindiga keyi

Breaking News, Sports
Kungiyar matasan Fulani ta AMFON tayi Allah wadai da kashe al'ummar Najeriya da 'yan binga keyi babu dalili. Shugaban kungiyar Aliyu Ibrahim Shuaibu ne ya bayyanawa manema labarai hakan bayan sun kammala taro akan marawa Tinubu baya a zaben mai zuwa na shekarar 2023. Inda yace Fulani sam basa jin dadin kashe mutanen da 'yan bindiga keyi a fadin kasar nan bakidaya, kuma suna kira ga gwamnatin tarayya tayi kokari ta magance wannan matsalar. Shuaibu ya kara da cewa ya kamata 'yan Najeriya su rika taimakawa hukuma wurin basu bayanai akan 'yan bindigar domin hakan zai taimaka masu.
“A kauracewa hanyar Birnin Gwari yanzu”>>Dan takarar yankin ya bada shawara

“A kauracewa hanyar Birnin Gwari yanzu”>>Dan takarar yankin ya bada shawara

Sports
Mai neman takarar dan majalisar Birnin Gwari a jihar Kaduna, Alhaji Abdulra'uf Zubairu ya baiwa masu tafiye tafiye shawar cewa su kauracewa hanyar karamar hukumar zuwa wani lokaci. Ya bayar da wannan shawarar ne biyo bayan harin da 'yan bindiga suka kai babbar hanyar a ranar talata 31 ga watan Mayu, inda suka tafi da dunbin mutane cikin jeji. Kuma yace kwanaki hudu da suka gabata 'yan bindigar sun takurawa manoma da sauran al'umma sosai, saboda haka ne yake bayar da shawara a kauracewa hanyar kafin a samu sauki matsalar tsaro.
Gwamnatin jihar Kogi ta bukaci yan jihar dasu kauracewa jan nama na tsawon mako guda bayan shaye 20 sun mutu

Gwamnatin jihar Kogi ta bukaci yan jihar dasu kauracewa jan nama na tsawon mako guda bayan shaye 20 sun mutu

Sports, Uncategorized
Shanaye 20 sun mutu a jihar Kogi jiya ranar alhamis, wanda ake kyautata zaton cewa an masu guba ne. Biyo bayan hakan gwamnatin jihar ta bukaci mazauna jihar cewa kar suci jan nama na tsawon sati guda musamman wa'yanda ke cikin garin Lokoja. Gwamnatin ta sanar da hakan ne ta bakin darektan likitocin dabbobi Muhammad Salau Tarawa, wanda yace sun hada kai da jami'ai domin gano makiyayan da suka aikata bannar kuma a hukunta su.
Kamaru Usman Beats Colby Covington To Retain UFC Title

Kamaru Usman Beats Colby Covington To Retain UFC Title

Sports
Kamaru Usman retained his welterweight championship with a hard-earned win over Colby Covington in the main event of UFC 268 at Madison Square Garden in New York on Sunday morning. The ‘Nigerian Nightmare’ took the fight via unanimous decision after five tough rounds, though the champion’s 19th straight victory and a fifth successful defence of his belt was well deserved, given his superior striking power and the fact that he almost finished ‘Chaos’ near the end of round two after landing a couple of massive left hooks. It’s a second win over Covington for Usman – the first arrived just under two years ago and was a classic in the welterweight division – and the fact that this fight went the distance and was again very evenly-matched suggests that this rivalry is not done yet. “...
Shugaban Real Madrid, Florentino Perez ya zagi Ronaldo da Mourinho

Shugaban Real Madrid, Florentino Perez ya zagi Ronaldo da Mourinho

Sports, Wasanni
Shugaban Real Madrid Florentino Perez ya zaki Cristiano Ronaldo inda ya bayyana cewa shi wawa ne kuma Jose Mourinho ma shasha ne. A shekarar 2012 ne Perez yayi wannan zagin a lokacin da Ronaldo da Mourinho suke yin aiki tare a kungiyar kamar yadda yadda wani sautin audiyo a bayyana. Kuma dama a wannan makon an samu wani audiyo daya bayyana cewa Florentino Perez ya zagi Raul da Casillas inda ya bayyana cewa sune mutanen da suka fi damfarar Madrid a tarihi. New leaked audio clips from Florentino Perez: Cristiano Ronaldo is an idiot and Mourinho is abnormal Real Madrid president Florentino Perez has been caught on tape calling Cristiano Ronaldo an ‘imbecile’ and Jose Mourinho ‘abnormal’. Perez was left red-faced this week after audio emerged of him brandind club legenda R...
Chelsea Defender Set To Complete €28 Million Serie A Move

Chelsea Defender Set To Complete €28 Million Serie A Move

Breaking News, Sports
According to reports Chelsea defender Fikayo Tomori is possibly set to permanent his stay at San Siro, with AC Milan ready to activate his €28 million buyout clause. Following their second UEFA Champions League victory, the preparations for the new season could soon begin, with Thomas Tuchel ready to undergo a potential squad overhaul. As such, he is expected to offload multiple fringe players from the first team, with Fikayo Tomori likely to become the first one, as reported by Milan News.
Rivaldo Issues Man City Warning Ahead Of PSG Champions League Clash

Rivaldo Issues Man City Warning Ahead Of PSG Champions League Clash

Sports
Brazilian legend Rivaldo has cautioned that Manchester City could struggle against Paris Saint-Germain in the Champions League after their quadruple hopes were shattered this weekend by Chelsea. “The Champions League might be the toughest of them all with PSG in the semi-final being a great challenge, as the French club were finalists last season and this season they have already eliminated Barcelona and Bayern Munich,” Rivaldo told Betfair. “After the Champions League quarter-finals there are just four teams remaining in contention to win the title with Manchester City the favourites, but I also rate PSG on a similar level to claim an unprecedented title. “For me, these are the two teams in better condition to lift the trophy this season which means we should have a thrilling sem...
Osimhen, Onuachu score as Nigeria thrash Lesotho 3-0

Osimhen, Onuachu score as Nigeria thrash Lesotho 3-0

Breaking News, Sports
Lesotho was on Tuesday beaten by the Nigerian super eagles 3-0 in their final Group L match in the 2021 AFCON Qualifiers at the Teslim Balogun Stadium in Lagos State. Victor Osimhen gave Super Eagles their first goal at the 22nd minute into the match while Oghenekaro Etebo doubled the Nigerian team lead in the 51st minute. Paul Onuachu who replaced Osimhen scored the final goal which leaves Nigeria finishing the AFCON qualifiers with 14 points and maintained an unbeaten record – four wins and two draws.