Tuesday, June 18
Shadow

Labaran Cristiano Ronaldo

Hotuna:Cristiano Ronaldo ya kare kakar wasan bana ba tare da kofi ba inda Al Hilal ta doke kungiyarsa ta Al Nassr, Kalli Hotuna da Bidiyonsa yana kuka, Magoya baya suna tsokanarsa ta hanyar kiran sunan Messi

Kwallon Kafa, Labaran Cristiano Ronaldo
Kungiyar Al Hilal ta lashe kofin King Cup na Saudi Pro League bayan doke Al Nassr da ci 5-4 a bugun daga kai sai me tsaron gida. Wannan ne kofi na biyu da kungiyar ta lashe a shekaru biyu a jere. Abin bai yiwa Cristiano Ronaldo dadi ba a wasan da aka buga jiya Juma'a a filin wasa na King Abdallah. An kammala wasan Cristiano Ronaldo yana kuka inda abokan wasansa suka rika bashi baki. https://twitter.com/centregoals/status/1796654446396797079?t=IljN_zZoTlKOgbxoo5HmzA&s=19 Da yawa dai sun ce basu taba ganin Ronaldon a cikin irin wannan halin ba. https://twitter.com/WeAreMessi/status/1796788372368699805?t=A6iDAswCtRpc0vRS7MyxFQ&s=19 A yayin da yazo fita daga Filin, magoya bayan Al Hilal sun rika kiran sunan Messi dan su bashi haushi. A karin farko a tar...