fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Wasanni

Hedimasta Ya Yi Wa Daliba ‘Yar Shekara Goma Fyade A Cikin Aji

Hedimasta Ya Yi Wa Daliba ‘Yar Shekara Goma Fyade A Cikin Aji

Uncategorized, Wasanni
Wani hedimasta na makarantar firamare ta Alhazawa dake karamar hukumar Danja a jihar Katsina, mai suna Kabiru Husaini yana ci gaba da zama a gidan kaso biyo bayan zarginsa da yi wa yarinya daliba 'yar shekara goma fyade. Hedimastan, wanda mazaunin Sabon Gari ne dake garin Zaria, rahotanni sun nuna cewa ya jima yana amfani da yarinyar a cikin ajujuwan makarantar. Mahaifin yarinyar, shi ya gano hakan a ranar 26 ga watan Janairu, 2020. Hedimastan dai zai ci gaba da zama a gidan kaso har zuwa ranar 14 ga watan Afrilu, 2020 kafin gurfanar da shi a gaban kotun majestiri karkashin jagorancin Hajiya Fadile Dikko. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun l...
HARIN AUNO: Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Gina Dukkan Gidajen Da Suka Lalace, Da Hanyoyin Samun Abincinsu>>Minista Sadiya Umar

HARIN AUNO: Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Gina Dukkan Gidajen Da Suka Lalace, Da Hanyoyin Samun Abincinsu>>Minista Sadiya Umar

Uncategorized, Wasanni
Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin rage azabar wadanda rikicin Boko Haram ya shafa a Auno dake jihar Borno. Ministan Bayar da Agaji, Bala'in Bala'i da Ci gaban Al'umma, Sadiya Umar-Farouq ce ta bayyana hakan a ranar Alhamis yayin wata ziyarar aiki da ta kai wa Auno a karamar hukumar Konduga na jihar Borno. Sadiya Umar-Farouq tare da Paul Tarfa, Shugaban Hukumar Kula da Yankin Arewa maso Gabas, NEDC, Manajanta, Mohammed Alkali da Gajiya Kolo, Shugaban Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta jihar, SEMA. Ta ce Shugaban kasar ya yi bakin ciki a kan asarar rayukan da mutane suka yi a sakamakon harin da ba a bayyana ba. "Mun zo nan a madadin shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda ya ba da umarnin cewa ya kamata ma'aikatar ta zo ta tausaya wa gwamnati da jama'ar Auno, sakamakon mummunan...
Gwamnatin Najeriya ta saka kyautar Miliyan 36 ga duk wanda ya samar da maganin cutar Coronavirus

Gwamnatin Najeriya ta saka kyautar Miliyan 36 ga duk wanda ya samar da maganin cutar Coronavirus

Uncategorized, Wasanni
Ministan Kimiyya da fasaha, Ogbonnaya Onu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na maraba da duk wani gwamnin kimiyyar lafiya da zai samar da rigakafin cutarnan data samo asali daga kasar China watau Coronavirus inda yace duk wanda ya same maganin cutar gwamnati zata karramashi. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Onu ya bayyana hakane Ranar Alhamis inda aka shiryawa wani daraktan ma'aikatar liyafar bankwana bayan Ritayar da yayi. Yace Najeriya na son shiga gaban kasashen Duniya wajan neman maganin cutar kuma watakila ma maganin nata na cikin dazuzzukan mu, inda yace Najeriya kasace dake da magunguna na gargajiya Yace akwai tukwicin Naira Miliyan 36 ga duk wanda ya samar da maganin Cutar. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ku biyomu a ...
Ronaldo ya taimakawa Juve da ci 1 a wasan da suka yi 1-1 da AC Milan

Ronaldo ya taimakawa Juve da ci 1 a wasan da suka yi 1-1 da AC Milan

Uncategorized, Wasanni
Tauraron dan kwallon kafar Juventus, Cristiano Ronaldo ya taimakawa kungiyar tashi ta ci kwallo 1 a wasan da suka buga a daren yau da AC Milan wanda ya kare da sakamakon 1-1. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Wasan zagayen farko na kusa dana karshe na cin kofin Coppa Italiya an tafi hutun rabin lokaci ba tare sa cin kwallo daga kowane bangare ba. Bayan dawowa daga hutun rabin lokacine, Milan ta saka kwallo 1 wadda ta makale. Ana mintin karshe na wasa, Ronaldo ya so ya ci kwallon ban mamaki da watsewa amma bai yi nasara ba. A nanne na'urar VAR ta baiwa Juve bugun daga kai sai gola wanda Ronaldo ya ci mata. A yanzu Ronaldo na da kwallaye 12 a wasanni 8 daya buga a shwkarar 2020. An dai yi cece-kuce sosai akan bugun daga kai sai me tsaron gidan da aka ba...
Wakar ‘yar Lukuta data dauki hankula

Wakar ‘yar Lukuta data dauki hankula

Uncategorized, Wasanni
Wannan wani bawan Allahne da yayi wakar 'yar Lukuta da kuma bidiyon wakar nashi ya watsu sosai a shafukan sada zumunta. Ya yabi mace me jiki inda wasu suka yadda dashi wasu kuwa suka barranta da ra'ayin nashi. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Kalli bidiyon a kasa: (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa: A shafin twitter zaku same mu a @hutudole A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole
Hotuna masu daukar hankali yanda ‘yan kasar Chaina ke kare kansu da dabbobinsu daga cutar Coronavirus

Hotuna masu daukar hankali yanda ‘yan kasar Chaina ke kare kansu da dabbobinsu daga cutar Coronavirus

Uncategorized, Wasanni
Jama'ar kasar China sun yi amfani da shafukan sada zumunta na zamani inda suma rika nuna yanda suke kare kansu da dabbobinsu daga kamuwa da muguwar cutarnan ta Coronavirus. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Sun rika nuna yanda suke amfani da abubuwa daban-daban wajan kare kawunansu kamar yanda za'a iya gani a wadannan hotunan. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa: A shafin twitter zaku same mu a @hutudole A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole
Idan Ka Sake Shigowa Maiduguri Sai Na Kai Maka Hari, Barazanar Shekau Ga Buhari

Idan Ka Sake Shigowa Maiduguri Sai Na Kai Maka Hari, Barazanar Shekau Ga Buhari

Uncategorized, Wasanni
Shugaban ‘yan ta’addar Boko Haram, Abubakar Shekau, ya gargadi shugaban kasa Muhammadu Buhari akan kada ya sake ya kara shiga jihar Borno. Shekau ya bayyana hakan ne a wani sabon bidiyo da ya saki awanni kadan bayan shugaban kasar ya kai ziyara birnin na Maiduguri, domin yayi musu jaje akan harin da aka kai Auno. Shekau ya ce za su kai wa shugaban kasar hari matukar ya kara zuwa birnin na Maiduguri. “Buhari ya shigo Maiduguri yana takama da shi mutumin kirkine, Kada ya kara zuwa daga yau,” Shekau ya bayyana haka a cikin harshen Hausa. Haka kuma shugaban ‘yan ta’addar ya bayar da ka’idoji akan sauran ‘yan matan Chibok da suka rage a wajen su. Duk da cewa an saki 100 daga cikin ‘yan mata 276 da aka yi garkuwa da su a makarantar sakandare ta Chibok, dake jihar Borno, a s...
Duk da Ihun da aka yi wa Buhari mutanen Barno na son sa bakin rai>>Inji Shettima

Duk da Ihun da aka yi wa Buhari mutanen Barno na son sa bakin rai>>Inji Shettima

Uncategorized, Wasanni
Tsohon gwamnan jihar Barno Sanata Kashim Shettima ya yi kurin cewa duk da ihun da aka yi wa Buhari a Barno, mutanen jihar na son sa matuka. Idan ba a manta ba mutanen jihar Barno sun rika yi wa Buhari Ihu suna cewa ” Bamu su, Bamu so” a ziyarar da ya kai ranar Laraba garin Maiduguri bayan kisan kiyashi da Boko Haram suka yi wa wasu matafiya a garin Auno. Wannan abu da ya faru bai yi wa fadar gwamnatin Buhari dadi ba domin shi kansa Buhari yana tinkaho da soyayyar da yake samu daga mutanen jihar Barno. ” Mutane sun saka burin su ga Buhari, sannan kuma basu san cewa shi Buhari mutum ne ba wani boka ko mai sihiri ko mai siddabaru ba da zai iya canja komai ko kuma yayi yadda yake so a lokacin da yake so. ” Tabbas mutane sun kai makura, tashin hankali ya kai intaha, amma kuma...
Ajax ta sayar wa da Chelsea Hakim Ziyech

Ajax ta sayar wa da Chelsea Hakim Ziyech

Uncategorized, Wasanni
Ajax ta amince ta sayar wa da Chelsea dan wasa Hakim Ziyech kan sama da fam miliyan 33 a bana. Mai shekara 26, yana daga cikin 'yan kwallon da Lampard ya so ya buga wa Chelsea tamaula a Janairun nan. Ajax ta tabbatar cewar ta amince ta sayar da dan kwallon kan fam miliyan 33.3 zai iya kai wa fam miliyan 36.3 da zarar Ziyech ya amince da kunshin yarjejeniya. Sai dai kuma Ajax ce ba ta sayar wa da Chelsea dan wasan ba, ganin tana fatan lashe kofin kasar Netherlands a bana. Dan wasan na tawagar Morocco shi ne zai zama na farko da Lampard zai kai Chelsea, tun bayan da aka amince ta sayi 'yan kwallo. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); A baya ne hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA ta dakatar da Chelsea daga sayen 'yan kwallo, bayan da aka sameta da l...