fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Cavani na shirin barin Manchester United

Edinson Cavani yayi burus da tayin sabunta zaman shi a kungiyar Manchester United, bayan da dan wasan ya mayar da hankulan shi wa komawa arewacin kasar Amurka da taka leda.

 

Cavani ya koma United ne da kwantirakin shekara guda a kakar bara bayan ya bar kungiyar PSG,yayin daya yi nasarar ciwa Manchester United kwallaye bakwai a cikin wasanni 25 wanna kakar.

 

Manema labarai na kasar Argentina me suka ruwaito wannan labarin cewa Cavani nada ra’ayin komawa Boca Juniors domin yayi ritaya a kungiyar, domin hakan ya kasance babban burin shi.

 

Edinson Cavani ‘rejects’ Man Utd contract extension

Edinson Cavani has reportedly turned down the offer of a Manchester United contract extension in order to return to South America.

Karanta wannan  Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar

 

The veteran forward joined United on a one-year deal last summer after being released by Paris Saint-Germain, and he has scored seven goals in 25 appearances for the Red Devils this season.

 

Argentinean publication Ole state that the Uruguayan forward has made up his mind to join Boca Juniors in the summer and see out his career with the club, fulfilling a lifelong dream as he does so.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.