fbpx
Saturday, September 19
Shadow

CBN ya ware Biliyan 200 dan baiwa ‘yan Najeriya tallafin gina gidaje

Babban Bankin Najeriya, CBN ya bayyana cewa ya ware Biliyan 200 dan baiwa ‘yan Najeriya tallafin gina gidaje.

 

Za’a bayar da tallafinne ga kamfanin Family Homes Fund Limited domin ya kaddamar da aikin gwamnati na samarwa da ‘yan Najeriya gidajen zama a matsayin wani yunkuri na ragewa ‘yan kasar wahalar rayuwa.

Sanarwar da CBN suka fitar a jiya, Talata ta bayyana cewa wannan aiki zai samarwa da ‘yan Najeriya gidajen zama Dubu Dari 3 a jihohi 36 da Abuja hakanan zai samar da ayyukan yi Miliyan 1.5 cikin shekaru 5 masu zuwa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *