fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Cewar da shugaba Buhari yayi ba zai sakeni ba bata dameni ba>>Nnamdi Kanu

Shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya bayyana cewa bai damu da kalaman shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba na cewa ba zai sakeshi ba.

 

Shugaba Buhari a hirar da aka yi dashi a Channels TV ya bayyana cewa, ba zai yiwa bangaren shari’a katsalandan ba kan shari’ar da ake da Kanu.

 

Kanu ta bakin Lauyan, Ifeanyi Ejiofor ya bayyana cewa, abinda kawai yake bukata shine a masa adalci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada sabuwar mai bashi shawara akan harkar siyasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.