fbpx
Wednesday, March 3
Shadow

Champions League: Mbappe yayi nasarar kwallaye uku yayin da PSG ta lallasa Barcelona daci 4-1

Paris Saint German tayi nasarar lallasa Barcelona daci 4-1 a gidan ta a gasar zakarun nahiyar turai, yayin da kungiyar ke kudurin cancantar buga wasanni kusa da karshe na gasar.

Barca ta fara jagorancin wasan ne ta hannun Lionel Messi inda yaci bugun bugun daga kai sai me tsaron raga, sakamakon Kurzawa ya bugi Antoine Griezmann.

Amma daga busani Mbappe ya ciwa Pochettino kwallaye uku kafin Moise Kean yaci tashi kwallon wadda tada suka lallasa tawagar Koeman daci 4-1.

Barcelona vs. PSG score: Kylian Mbappe hat trick carries Paris Saint-Germain to stunning Champions League win.

Paris Saint-Germain have taken a big step toward the UEFA Champions League quarterfinals with a 4-1 win away at Barcelona on Tuesday.

Barca went ahead through a perfect Lionel Messi penalty after Layvin Kurzawa was judged to have tripped Antoine Griezmann in the penalty area but PSG hit back through Mbappe who fired high past Marc-Andre ter Stegen from a sublime Marco Verratti assist.

Kylian Mbappe scored a hat trick and Moise Kean added one as Mauricio Pochettino’s men came from a goal down to punish Ronald Koeman’s creaking defense.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *