fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Chelsea na harin siyan Erling Haaland a farashin da bata taba siyan wani dan wasa ba

Chelsea na harin siyan tauraron dan wasan Borussia Dortmund Erling Haaland inda take harin siyan shi a farashin da bata taba siyan wani dan wasa ba a tarihi.

Haaland ya kasance gwarzon Dortmund a shekara daya da rabi daya yi a kungiyar. Dan jaridar Norway tsohon dan wasan tamola, Jan Age Fjortoft ya bayyana cewa Haaland shine kadai dan wasan da Chelsea bukata ta lashe kofin Firimiya.

Ba Chelsea kadai ba manyan kungiyoyin duniya kamar su Manchester City da Manchester United duk suna harin siyan Haaland.

Dan wasan mai shekaru 20 nada kwantiraki a Dortmund har izuwa shekarar 2024 kuma yayi nasarar ci mata kwallaye 57 inda ya taimaka wurin cin 15 a wasanni 59 daya buga mata.

 

Erling Haaland: Chelsea could sign goal-machine for a club-record fee

Chelsea are in the running to sign Borussia Dortmund striker Erling Haaland and the Blues could break their club-record fee bring him to Stamford Bridge. Haaland has been prolific Borussia Dortmund in the one-and-a-half seasons that he has played for them.

Karanta wannan  Zamu sayar da kai amma bisa sharadi guda, Manchester United ta fadawa Cristiano Ronaldo

As per journalist and former Norway international Jan Age Fjørtoft, Chelsea feel that Haaland is the “missing player” in their squad to take them to a Premier League title. He states that Chelsea feels that the only hindrance that they have in signing Haaland is their current wage structure.

Haaland seems to be the target of many clubs in the world and has been linked with Manchester City and Manchester United in the past.

The 20-year-old has scored 57 goals and made 15 assists in 59 games for the German club. His current contract with the club expires in 2024.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.