fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Chelsea ta taya dan wasan Inter Achraf Hakimi a farashin da Paris Saint German ta taya dan wasan

Chelsea ta taya dan wasan baya na Inter Milan Achraf Hakimi a farashin yuro miliyan 60 daidai da yadda PSG ta taya dan wasan, wanda yayi nasarar cin kwallaye bakwai ya taimaka wurin cin kwallaye goma a kakar bara.

Sky Italia sun bayyana cewa Inter Milan zata fi son siyarwa Chelsea dan wasan domin itama tana harin yan wasanta Emerson Palmieri da Andreas Christensen.

Inter Milan tana son aron Palmieri ne amma ita Chelsea tafi son ta siyar da wasan a madadin bayar da shi aro.

Kuma har yanzu dai tayin da Chelsea tawa Hakimi bai kai asalin farashin da Inter Milan ta sawa tauraron nata ba na yuro miliyan 80.

 

Achraf Hakimi: Chelsea match PSG offer for Inter Milan wing-back

Chelsea have matched Paris Saint-Germain’s £56.1m (€60m) offer for Inter Milan wing-back Achraf Hakimi, who netted seven goals and ten assists last season.

Karanta wannan  Da Duminsa: Manchester United ta amince da sayar da Cristiano Ronaldo, Ya fara tattaunawa da Barcelona

Sky in Italy are reporting that Inter may well be more open to Chelsea’s proposal because of the Italian club’s interest in Emerson Palmieri and Andreas Christensen.

Inter would like Palmieri on loan while Chelsea would prefer the move to be permanent.

Chelsea’s offer for Hakimi appears still to be some way short of Inter’s asking price. They are understood to value the Morocco full-back at £68.8m (€80m).

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.