fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Chelsea ta zamo kungiya ta farko a tarihi data kai wasannin karshe na gasar FA sau uku a jere, bayan ta doke Crystal Palace daci 2-0

Kungiyar Chelsea ta zamo kungiya ta farko a tarihi data kai wasanni karshe na gasar kofin FA sau uku a jere.

Yayin da zata kara da Liverpool wadda ta doke City a wata mai zuwa bayan tayi nasarar lallasa Crystal Palace daci 2-0.

Chelsea tayi nasarar cin kwallayen ne ta hannun Loftus Cheek da kuma Mason Mount duk bayan an dawo daga hutun rabin lokaci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar

Leave a Reply

Your email address will not be published.