fbpx
Monday, August 15
Shadow

Chelsea zata dauko Raheem Sterling a wannan makom daga Manchester City

Chelsea na shirin sayen turaron dan wasan gaba na kungiyar na Manchester a karshen wannan makon, cewar manema labarai na Mirror.

Inda mai kungiyar Chelsea Todd Boehly ya gana da City a wannan makon yanzu sauransa taya dan wasan ne wanda keda kwantrakin a shekara guda a City.

Dan wasan mai shekaru 27 na son barin Manchester City ne saboda ya samu damar buga wasanni sosai,wanda hakan yasa kocin Chelsea Tuchel yayi amfani da wannan damar wurin sayen sa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Koulibaly ya haskaka yayin da Chelsea ta raba maki da Tottemham bayan sun tashi wasa da kunnem doki 2-2

Leave a Reply

Your email address will not be published.