fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Chukweze ya taimakawa Villarreal ta cire Bayern Munich a gasar zakarun Nahiyar Turai

Tauraron dan wasan Najeriya Chukweze ya taimakawa Villarreal da kwallo guda a minti na 88 ta wadda tasa suka tashi wasa daci 1-1 da kungiyar Bayern Munich.

Lewandowski ne ya fara ciwa Munich kwallo a wasan amma duk da haka su aka cire a karshe, sakamakon basu kashi daci daya da Villarreal tayi a wasam farko da suka buga.

Sakamakon wasan yasa yanzu sau biyu kenan a jere ana cire Munich a wannan zagayen a gasar ta zakarun Nahiyar Turai, yayin da ita kuma Villarreal ta kai zagaye na kungiyoyi hudu a gasar karo na farko tun shekarar 2006.

Leave a Reply

Your email address will not be published.