fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Cikakken bayanai akan mutane 994 da suka tsere a gidan yari na Kuje da aka kaiwa hari

A ranar talatar data gabata ‘yan ta’adda suka kai hari gidan yari na Kuje dake babban birnin tarayya, kuma gabadaya mutanen da suka tsere daga gidan yatin guda 994 ne.

Yayin da mutane 115 suka tsaya kuma akwai wasu da suka dawo da kuma wa’inda aka kamo guda 445. A ranar alhamis akwai mutane 580 da suka dawo yayin da sauran 414 ba san inda suke ba.

Kuma rahotanni sun bayyana cewa akwai hadakar jami’ai sama da 30 a lokacin da suka kai hari da daddare.

Karanta wannan  Rundumar sojin sama sun hallaka shugaban 'yan ta'addan Boko Haram da tawagarsa a jihar Maiduguri

Mutane biyar sun mutu a gudan yarin da kuma guda bakwai suke asibiri ana kula dasu bayan sun samu raunika.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.