fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Cikin wata uku an shigar da madarar naira biliyan 27 cikin Najeriya

Ƴan kasuwa a Najeriya sun shigar da madara ta kimanin naira biliyan 27, 664.

Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito hukumar ƙididdiga ta Najeriya NBS na cewa an shigar da madarar ne daga ƙasashe huɗu.

An kashe waɗannan kuɗaɗen ne a daidai lokacin da gwamnatin tarayyar ƙasar ke shirin haramta shigar da madara cikin ƙasar.

Gwamnatin Najeriyar ta so ta haramta shigar da madarar ne sakamakon kayayyakin samar da madarar da gwamnatin ta ce ta samar a kwanakin baya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hoto: Me gadi ya dirkawa diyar me gidansa ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published.