Tsohon sanata me wakiltar Kaduna a majalisar Dattijai, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, ya bayyana cewa cire Najeriya daga gasar AFCON bata masa dadi ba.
Yace ba zai ci abinci ba har sai nan da gobe da Safe idan Allah ya kaimu.
We lost.I’m in deep sadness.I will not eat anything till tomorrow morning.