fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Coronavirus/COVID-19 bata kare ba, dan haka ku rungumi Rigakafin>>NCDC

Shugaban Hukumar NCDC, Chikwe Ihekweazu ya bayyanawa ‘yan Najeriya cewa cutar Coronavirus/COVID-19 bata kare ba.

 

Yace cutar tana nan amma zuwan rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 din zai taimaka wajan yaki da cutar.

 

Ya bayyana hakane a ziyarar da ya kaiwa gwamna Enugu, Ifeanyi Ugwuanyi inda yace a watanni 13 da ake yaki da cutar a Najeriya an samu Nasara.

 

Ya jawo hankalin mutane da su rungumi rigakafin ta yanda za’a koma Rayuwa kamar da.

During a visit to Enugu State Governor, Ifeanyi Ugwuanyi, at the Government House, Enugu, Ihekweazu said: “it had been an amazing experience in Enugu for the 13 months we have been responding to the biggest pandemic of our lifetime.”

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada Aliko Dangote a matsayin shugaban sabuwar kungiyar da zata kawo karshen cutar Malaria a Najeriya

He commended the governor for the “amazing job” his administration was doing with NCDC in the fight against COVID-19 in the state.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.