Saturday, March 28
Shadow

Coronavirus/COVID-19: Gwanan Jihar Ogun ya killace kansa

Rahotanni daga jihar Ondo na cewa gwamnan jihar,Rotimi Akeredolu ya killace kansa bisa fargabar kamuwa da cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Sahara Reporters tace ta samu daga majiya me tushe daga fadar gwamnatin jihar cewa gwamnan na killace.

 

Hakan na zuwane  bayan da gwamnan Bau, Bala Muhammad ya kamu da cutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwx

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *