fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Coronavirus/COVID-19 me saurin kisa ta kama mutane 13 a Najeriya>>Boss Mustapha

Sakataren gwamnatin tarayya, kuma shugaban kwamitin dake yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya, Boss Mustapha ya bayyana cewa cutar Coronavirus/COVID-19 me saurin kisa samfurin B117 ta kama mutane 13 a Najeriya.

 

Ya bayyana cewa duka sakamakon gwajin sun fito ne daga samfurin marasa lafiyan da aka dauka a watan Nuwamba da ya gabata.

 

Ya kuma bada tabbacin cewa Najeriya na aiki da hukumomin Africa dan samar da kulawa me kyau ga marasa lafiyan.

At a briefing on COVID-19 in Abuja, Mustapha said: “A total of 13 B117 variant had so far been detected in Nigeria.”

 

“The PTF, through the Nigeria Centre for Disease Control, is working with the Africa Centre for Disease Control on genomic surveillance,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.