fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Coronavirus/COVID-19 ta kama ni>>Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa cutar Coronavirus/COVID-19 ta kamashi a kwanakin baya.

 

Yace amma bayan awanni 72 da aka sake masa gwaji sai aka ce ya warke.

 

Obasanjo ya bayyana hakane a wajan bikin zagayowar ranar haihuwarsa inda ya cika shekaru 84 da haihuwa.

 

Obasanjo yace amma cutar bata nuna wata Alama ba a jikinsa, kuma bayan nan an masa gwaji har sau 3 kuma duk sun nuna cewa bashi da cutar.

“I called them to come and test me, they came on a Saturday, I didn’t get the result until Wednesday and it came out positive but I didn’t see any symptoms.

“They came three days after they tested me and said I am negative – that is three days after I tested positive.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.