fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Coronavirus/COVID-19 ta kama shugaban kasar Poland

Shugaban kasar Poland,  Andrzej Duda ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 inda ya fito yana baiwa wanda aka killacesu saboda shi.

 

Ya bayyana cewa amma bashi jin wani alamar cutar a jikinsa, yace shi ds matarsa suna killace.

Dan shekaru 48 ya bayyana cewa, da yasan ya kamu da cutar da bai rika hada Meeting ba. Bashi dai da wata cuta irin su ciwon suga ko hawan jini da ke kara rura wutar cutar ta Coronavirus/COVID-19.

 

“I do not suffer from any symptoms, especially lack of taste or smell, I feel good. I remain in isolation along with my wife and will be working remotely,” he told Polish TV, Reuters reported.

 

“Believe me I had no symptoms. If I had knew I had coronavirus all meetings would have been cancelled,” he said. One of his events was a visit Friday to a Warsaw stadium, where officials were setting up a field hospital.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *