fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Coronavirus/COVID-19 ta kashe mutane 23 a rana daya a Najeriya

Mutane 23 ne Annobar cutar Coronavirus/COVID-19 ta kashe a Najeriya a cikin awanni 24 da suka gabata, kamar yanda NCDC ta bayyana.

 

Wannan ne mutane mafiya yawa da cutar ta kashe a rana 1 tun bayan bullarta a Najeriya.

Jihar Legas na da mutane 10 ne suka mutu a Oyo, 6 a Legas, sai mutum 2 daga Rivers da Sokoto, sai kuma daya a jihohin Ogun, Plateau, da Edo.

 

Jimullar wadanda cutar ta kashe a Najeriya sune 1,405.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *