Yawan maau kamuda cutar Coronavirus/COVID-19 sun ragu sosai a Najeriya, saidai an samu mutuwar mutane 10 sanadiyyar cutar a ranar Litinin.
Sabbin mutane 397 ne hukumar NCDC ta bayyana cewa sjn kamu da cutar a kasa Awanni 24 da suka gabata.
Zuwa yanzu akwai jimullar Mutane 1,264 kenan da suka kamu da wannan cutar.