Jihar Legas ta tabbatar da bayanan da hukumar Kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta fitar jiya na jijar.
Kwamishinan lafiya na jihar,Dr. Akin Abayomi ne ya bayyana haka ta shafinshi na sada zumunta inda yace an samu karin mutane 23 da suka kamu da cutar a jihar, 4 sun warke, mutum 1 ya mutu.
☑️Lagos recorded 1 death, bringing total number of #COVID19 related deaths in Lagos to 14.
☑️The deceased is a female, aged 83 with underlying health issues.
Let’s observe #SocialDistancing and #StayHome to stop the transmission of #COVID19 infection #ForAGreaterLagos
— Prof. Akin Abayomi (@ProfAkinAbayomi) April 19, 2020
Yawan wanda suka kamu da cutar a jihar sun kai 309, sai kuma jimullar wanda aka sallama sun kai 196 sai wanda suka mutu kuma 14.
Kwamishinan yayi kira da a ci gaba da bin doka dan kare lafiya.