Sunday, June 7
Shadow

Coronavirus: Hannayena sun kusa zama Sabbi>>Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa, hannayenta sun kusa zama sabbi, saboda wakewa.

 

 

Wanke hannaye dai na daga cikin shawarwarin da kwararru ke bayarwa kan Cutar Coronavirus

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *