Sunday, June 7
Shadow

Coronavirus: mataimakin shugaban kungiyar kwallon kafa ta (PFA) Barnes yace babu wani dalilin da zai sa a daina buga wasan kwallon kafa

Mataimakin kungiyar kwallon kafa ta professional Footballers Association (PFA) Barnes yace yan wasan kwallon kafa sun yarda cewa bayan an dawo hutu zasu cigaba fa  buga wasanni ba tare da yan kallo ba.

An daga wasannin nahiyar turai na ingila zuwa 30 ga watan afrilu saboda annobar cutar coronavirus, Duk da cewa hukumar PFA, Premier league da EFL suna so a gama buga wasannin.
Dan wasan baya na Liverpool Virgil Van Dijk yace zai ji haushin  in har basu zo kallon wasan su ba.
Barnes ya Kara da cewa in har yan wasa sun yarda zasu buga wasannin ba tare da yan kallo ba hakan zai basu damar shiryawa kakar wasa mai zuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *