fbpx
Monday, August 8
Shadow

Coronavirus: Mutum 738 sun mutu a rana daya a Spaniya

A yanzu haka Spaniya ta zarce China a yawan mutanen da suka mutu sanadiyyar annobar coronavirus.

Gwamnatin kasar ta ce mutum 738 ne suka mutu sakamakon cutar cikin kwana daya – mutum sama da 3400.

A yanzu haka dai Italiya ce kasar da aka fi samun yawan mutanen da suka mutu saboda cutar sai Spaniya da take a matsayi na biyu.

Bayanai kuma na cewa Fiaii Ministar kasar, Carmen Calvo ita ma ta kamu da cutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.