fbpx
Friday, February 26
Shadow

Covid-19: An sake samun mutuwar Mutum 1 a jihar Kano

A rahoton da Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano ta fitar ya nuna cewa an samu karin mutum 10 da suka harbu da cutar mai sarke numfashi wato Covid-19.

Hakanan jihar ta sallami karin mutum 36 da suka warke bayan sake samun karuwar mutuwar mutum guda.

 

 

Kano

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


ร—
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *