fbpx
Wednesday, February 24
Shadow

COVID-19: An sallami karin mutum 27 a jihar Kano

Hukumar lafiya ta jihar kano ta sanar da samun karin mutum 13 da suka harbu da cuta mai sarke Numfashi hakanan hukumar ta sallami karin mutum 27 da suka warke garau daga cutar.

 

 

 

Jihar Kano.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *