Sunday, June 7
Shadow

Covid-19: An sallami mutane 31 a kasar Ghana

Ministan lafiya Kwaku Agyemang a wata tattaunawa da yayi da manema labarai ya tabbatar da sallamar wasu mutum 31 da suka warke daga cutar coronavirus a ranar talata.

Kasar Ghana tana da adadin masu dauke da cutar da yakai 161 inda aka samu asarar mutum 5 da suka mutu.

A cewar worldometer ta bayyana adadin masu dauke da cutar a fadin duniya ya kai 830,000, wanda kuma suka warke daga cutar ya kai 176,000 inda kusan 41,000 suka mutu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *