fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Covid-19: An samu adadi mafi yawa har mutum 1,664 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1,664 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.

A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 93,369ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.

Baya ga haka an sallami mutum 77,299 a kasar baki daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.