fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Covid-19: An samu karin mutum 245 jihar legas nada 76 inda katsina keda 37

NCDC ta sake fidda sabbin masu dauke da corona.

 

An samu dabbin masu cutar har guda 245 wanda jimjlla suka zama 2802.

 

Daa ciki an sallami mutum 417 inda 93 suka mutu.

76-Lagos 37-Katsina 32-Jigawa 23-Kano 19-FCT 18-Borno 10-Edo 9-Bauchi 6-Adamawa 5-Oyo 5-Ogun 1-Ekiti 1-Osun 1-Benue 1-Niger 1-Zamfara.

Leave a Reply

Your email address will not be published.