Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 145 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 67,557 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
145 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-49
FCT-34
Kaduna-34
Plateau-11
Oyo-7
Bayelsa-5
Taraba-4
Sokoto-167,557 confirmed
63,282 discharged
1,173 deaths pic.twitter.com/NFAIRsNtF4— NCDC (@NCDCgov) November 30, 2020
Baya ga haka an sallami mutum 63,282 a kasar baki daya.