Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 152 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 65,148 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
152 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-136
Kano-4
Niger-3
Ekiti-2
Kaduna-2
Ogun-2
Taraba-2
FCT-165,148 confirmed
61,073 discharged
1,163 deaths pic.twitter.com/KEcE5wtSoR— NCDC (@NCDCgov) November 15, 2020
Baya ga haka an sallami mutum 61,073 a kasar baki daya.