fbpx
Thursday, August 18
Shadow

COVID-19: An samu karin sabbin mutum 212 A Najeriya

Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 212 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.

A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 64,728 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.

Baya ga haka an sallami mutum 60,790 a kasar baki daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.