Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 246 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 67,220 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
246 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-81
FCT-73
Plateau-39
Kaduna-25
Ogun-13
Bauchi-5
Rivers-4
Ekiti-2
Taraba-2
Kano-267,220 confirmed
62,686 discharged
1,171 deaths pic.twitter.com/iCimmGzUAg— NCDC (@NCDCgov) November 27, 2020
Baya ga haka an sallami mutum 62,686 a kasar baki daya.