fbpx
Monday, August 8
Shadow

COVID-19: An samu karin sabbin mutum 343 A Najeriya

Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 343 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.

A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 68,303 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.

 

Baya ga haka an sallami mutum 64,291 a kasar baki daya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.