fbpx
Saturday, November 28
Shadow

COVID-19: An samu karin sabbin mutum 77 A Najeriya

Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 77 da suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.

A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 61,882 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.

Baya ga haka an sallami mutum 57,190 a kasar baki daya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *