fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

COVID-19: An samu mutum na farko mai dauke da corona a Sokoto

Gwamnatin jihar Sakkwato ta tabbatar da samun mutum na farko da ya kamu da cutar corona a cikin jihar.

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Shine ya bada tabbaci a wata sanarwa da aka watsa a jihar a ranar Litinin.

Rahotanni sun nuna cewa an kwantar da mara lafiyan a asbitin Usman danfodiyo wanda a yanzu haka ke karbar kulawa daga jami’an lafiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.