Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1,617 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 112,004 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
1,617 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-776
Kaduna-147
Kwara-131
FCT-102
Plateau-78
Edo-59
Ogun-53
Osun-45
Rivers-37
Taraba-36
Nasarawa-34
Adamawa-33
Kano-26
Delta-20
Ebonyi-16
Bayelsa-11
Gombe-11
Borno-2112,004 confirmed
89,939 discharged
1,449 deaths pic.twitter.com/mXAJHlCEhw— NCDC (@NCDCgov) January 18, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 89,939 a kasar baki daya.