Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 520 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 146,184 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
520 new cases of #COVID19Nigeria;
Ondo-120
Borno-41
Ebonyi-37
Benue-33
Plateau-30
FCT-29
Nasarawa-25
Ogun-25
Edo-24
Osun-24
Katsina-22
Kaduna-21
Niger-20
Kwara-14
Ekiti-13
Yobe-10
Oyo-4
Bayelsa-1
Jigawa-1146,184 confirmed
120,838 discharged
1,752 deaths pic.twitter.com/UD9sPj4mwx— NCDC (@NCDCgov) February 14, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 120,838 a kasar baki daya.